Tehran (IQNA) shugaban kungiyar Hamas Isma’il haniyya ya bayyana cewa kafa gwamnatin hadin kan kasa shi ne babban abin da zai rarrabuwa tsakanin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485158 Ranar Watsawa : 2020/09/07
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya gana da shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya.
Lambar Labari: 3485154 Ranar Watsawa : 2020/09/06
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hamas Isma’il Haniyya ya gargadi Amurka dangane da matsayar da ta dauka kan batun kudus da kuma hakkin komawar Palastinawa kasarsu.
Lambar Labari: 3482229 Ranar Watsawa : 2017/12/23